Ta Nazari
AGUSTA 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 3 GA OKTOBA–6 GA NUWAMBA, 2022
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
Jehobah ya gaya wa Ayuba yadda yake kula da dukan halittunsa domin ya taimaka wa Ayuba ya amince cewa yana ƙaunar sa kuma zai kula da shi (Ka duba talifi na 33, sakin layi na 10)