Ta Nazari
NUWAMBA 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 2-29 GA JANAIRU, 2023
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
A cikin wahayi, Ezekiyel ya ga karusan Jehobah da ke sama, kuma hakan ya ƙara tabbatar masa cewa Jehobah zai taimaka masa ya cim ma hidimarsa (Ka duba talifin nazari na 45, sakin layi na 7)