Ta Nazari
DISAMBA 2022
TALIFOFIN NAZARI NA: 30 GA JANAIRU–26 GA FABRAIRU, 2023
© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai. Don ba da gudummawa, ka shiga donate.jw.org.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a nan ne daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda aka yi amfani da wani juyi dabam, za a ambata hakan a cikin talifin.
HOTON DA KE SHAFIN FARKO:
A lokacin Sarautar Yesu na Shekara Dubu, wani ɗan’uwa yana farin ciki yayin da yake koyan yin zane, kuma ya daɗe yana marmarin yin hakan (Ka duba talifin nazari na 50, sakin layi na 19)