Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
KARIN BATUTUWA
Shin Ya Dace Addinai Su Saka Hannu a Siyasa?
Mutane da yawa a faɗin duniya da suke daꞌawa cewa su mabiyan Yesu ne suna saka hannu a harkokin siyasa. Shin ya kamata su yi hakan?
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai —A Ƙasashen Albaniya da Kosobo
Ta yaya farin ciki ya taimaka ma waɗannan ꞌyanꞌuwa da ke waꞌazi a inda ake bukatar masu shela su iya jimre duk da matsalolinsu?
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Waƙoƙin da Suke Sa Mu Kusaci Allah
A cikin waƙoƙin JW, akwai wanda ka fi so? Ka taɓa tunanin yadda ake shirya su?