Fihirisar Hasumiyar Tsaro ta 2022
Watan da kowane talifi ya fito
HASUMIYAR TSARO NA NAZARI
AMSOSHIN TAMBAYOYIN MASU KARATU
Mene ne Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da yin rantsuwa? Afrilu
Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce yana “kamar mutum ne wanda an haifa a lokacin da bai kamata ba”? (1 Kor. 15:8), Satumba
Mene ne Yesu yake nufi sa’ad da ya ce: “Kada ku yi tsammani na zo in kawo salama ne a duniya”? (Mat. 10:34, 35), Yuli
Me ya sa Dauda “bai yarda ya ba da Mefiboshet” ba, amma daga baya sai ya ba da Mefiboshet a kashe shi? (2 Sam. 21:7-9), Maris
Saꞌad da Dauda ya rubuta cewa zai rera yabon sunan Allah “har abada,” yana nufin cewa yana ganin ba zai taɓa mutuwa ba ne? (Zab. 61:8), Disamba
Su waye ne za a tā da su daga mutuwa kuma wane irin tashin matattu ne za a yi musu? Satumba
Yaya ya kamata a ɗauki auren da Kirista ya yi a dā da kuma sabon aurensa idan ba bisa ƙaꞌida ba ce? Afrilu
KA SANI?
Me ya sa Isra’ilawa a zamanin dā suke biyan sadaki? Fabrairu
Me ya sa ya yi kyau da Jehobah ya yarda Isra’ilawa su ba da hadaya da tsuntsaye iri biyu? Fabrairu
Shin Mordekai ya taɓa rayuwa kuwa? Nuwamba
Shin Romawa za su yarda a binne Yesu da kyau duk da cewa su ne suka rataye shi a kan gungume? Yuni
Ta yaya mutane a zamanin dā suke ƙirga shekaru da watanni? Yuni
RAYUWA DA KUMA HALAYEN KIRISTA
Isra’ilawa a Zamanin Dā Sun Yi Yaƙe-Yaƙe—Me Ya Sa Ba Ma Yi? Oktoba
Kana a Shirye Ka “Gāji Duniya”? Disamba
Ka Yi Alheri a Furucinka da Ayyukanka, Yuni
Kyauta wa Karnukana (wa’azi da amalanke), Afrilu
Yadda Za Ka Sami Salama Kuma Ka Yi Farin Ciki In Kana Cikin Damuwa, Afrilu
SHAIDUN JEHOBAH
1922—Shekaru Ɗari da Suka Shige, Oktoba
TALIFOFIN NAZARI
Abin da Iyaye Mata Za Su Iya Koya Daga Misalin Afiniki, Afrilu
Abin da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Ce Zai Faru da Kai a Nan Gaba, Mayu
Abin da Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Ce Zai Faru da Maƙiyan Allah, Mayu
Annabcin da Aka Yi Tun Dā da Ya Shafe Ka, Yuli
An Rubuta Sunanka a Cikin “Littafin Rai”? Satumba
Bauta wa Jehobah da Iya Ƙarfinka Zai Sa Ka Farin Ciki, Afrilu
Bayin Jehobah Suna Son Adalci, Agusta
Darussan da Za Mu Iya Koya Daga Hawayen Yesu, Janairu
Dattawa—Ku Ci-gaba da Yin Koyi da Manzo Bulus, Maris
Gargaɗin da Kake Bayarwa Yana Ƙarfafa Mutane? Fabrairu
Hikima Tana Kira da Babban Murya, Oktoba
Iyaye, Ku Koya wa Yaranku Su Ƙaunaci Jehobah, Mayu
Jehobah Mai Gafartawa Ne da Babu Kamar Sa, Yuni
Jehobah Yana Lura da Mutanensa, Agusta
Jehobah Yana Yi ma Waɗanda Suke Gafarta wa Mutane Albarka, Yuni
Ka Bi Misalin Yesu ta Wajen Taimaka wa Mutane, Fabrairu
Ka Ci Gaba da Ƙarfafa Begenka, Oktoba
Kada Ka Bar Kome Ya Raba Ka da Jehobah, Nuwamba
Kada Ka Yi Wasa da Gatan da Kake da Shi na Yin Addu’a, Yuli
Ka Ga Abin da Zakariya Ya Gani Kuwa? Maris
Ka Goyi Bayan Shugabanmu Yesu, Yuli
‘Ka Kasa Kunne Ka Ji Kalmomin Masu Hikima,’ Fabrairu
Kana Yarda da Matakan da Jehobah Yake Ɗaukawa? Fabrairu
Ka Nuna Cewa Kai Amintacce Ne, Satumba
Ka Taimaka ma Wasu Su Iya Jimre Matsaloli, Disamba
“Ka Zama Abin Koyi . . . Cikin Magana,” Afrilu
Ka Zama Mai Hikima Idan Aka Jarraba Amincinka, Nuwamba
Ku Ci Gaba da “Bin Gaskiya,” Agusta
Ku Ci-gaba da Saka ‘Sabon Hali’ Bayan Kun Yi Baftisma, Maris
Ku Yi Amfani da Lokacinku da Kyau, Janairu
“Ku Yi Ta Gina Juna,” Agusta
“Masu Albarka ne Masu Bin Hanyar Gaskiya” ta Jehobah, Oktoba
Masu Neman Sanin Jehobah Ba Za Su Rasa Abu Mai Kyau Ba, Janairu
Matasa Ku Ci Gaba da Manyanta Bayan Kun Yi Baftisma, Agusta
Me Ya Sa Muke Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu? Janairu
‘Sa Mutane Su Juya Zuwa Rayuwar Adalci,’ Satumba
“Sa Zuciya ga Yahweh,” Yuni
Shawarar da Za Ta Taimaka Mana a Kullum, Mayu
Wane Darasi Ne Za Mu Iya Koya Daga Ƙanen Yesu? Janairu
Yadda Jehobah Yake Taimaka Mana Mu Jimre da Farin Ciki, Nuwamba
Yadda Jehobah Yake Taimaka Mana Mu Yi Nasara a Hidimarmu, Nuwamba
Yadda Ƙauna Take Taimaka Mana Mu Shawo Kan Tsoro, Yuni
Yadda Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna Ta Shafe Ka a Yau, Mayu
Yadda Za Mu Iya Kafa da Kuma Cim ma Maƙasudai a Hidimarmu, Afrilu
Yesu Kristi Ya Soma Mulki! Yuli
Yin Ibada ta Gaskiya Za Ta Sa Ka Daɗa Yin Farin Ciki, Maris
Za Ka Iya Samun Kwanciyar Hankali a Kwanakin Masifa, Disamba
Za Ka Iya Yin Farin Ciki na Ƙwarai, Oktoba
“Za Ka Kasance Tare da Ni a Aljanna,” Disamba
Za Ku Iya “Kawar da Halinku na Dā,” Maris
Za Ku Iya Yarda da ’Yan’uwanku, Satumba
Za Mu Iya Yin Rayuwa Har Abada, Disamba
TARIHI
HASUMIYAR TSARO NA WA’AZI
Yadda Za A Magance Ƙiyayya, Na 1