Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • BAIBUL
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARURRUKA
  • Wannan Makon
30 ga Janairu–5 ga Fabrairu
Littafin Taro Don Rayuwa ta Kirista da Hidimarmu—2023 | Janairu

30 ga Janairu–5 ga Fabrairu.

1 TARIHI 7-9

  • Waƙa ta 84 da Adduꞌa

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • “Da Taimakon Jehobah, Za Ka Iya Aikin da Ya Ba Ka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Tar 9:33​—Ta yaya wannan ayar ta taimaka mana mu ga muhimmancin waƙa a ibadarmu? (w10 12/15 21 sakin layi na 6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 7:​1-13 (th darasi na 10)

KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba wa mutumin katin jw.org. (th darasi na 16)

  • Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 20)

  • Jawabi: (minti 5) w21.06 3-4 sakin layi na 3-8​—Jigo: Ka Taimaka Wa Ɗalibinka Ya Riƙa Bin Abin da Yake Koya. (th darasi na 13)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 38

  • “Jehobah Yana Taimaka Mana Saꞌad da Muke Cikin Matsala”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 36

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 31 da Adduꞌa

Abin da Ke Ciki
Hasumiyar Tsaro (Na Nazari)—2022 | Disamba

Talifin Nazari na 49: 30 ga Janairu, 2023–5 ga Fabrairu, 2023

2 Za Mu Iya Yin Rayuwa Har Abada

Ƙarin Ababan Karatu

Ƙarin talifofi a fitowar nan

Littattafan Hausa (1987-2023)
Fita
Shiga Ciki
  • Hausa
  • Raba
  • Wadda ka fi so
  • Copyright © 2023 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
  • Ka'idojin Amfani
  • Tsarin Tsare Sirri
  • Privacy Settings
  • JW.ORG
  • Shiga Ciki
Raba