Ƙarin Bayani
a Iyaye Kiristoci suna ƙaunar yaransu sosai. Suna iya ƙoƙarinsu su tanadar wa yaransu abubuwan da suke bukata kuma su sa su farin ciki. Amma abu mafi muhimmanci da suke yi shi ne taimaka wa yaransu su ƙaunaci Jehobah da dukan ransu. Wannan talifin zai tattauna ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki guda huɗu da za su taimaki iyaye su cim ma hakan..