Abin Da Muke Da Shi A JW.ORG
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Masu Wa’azi a Ƙasashen Waje “Har Zuwa Iyakar Duniya”
Akwai masu wa’azi a ƙasashen waje fiye da 3,000 da suke hidima a ikilisiyoyin da ake bukatar masu shela sosai. Yaya ake kula da su?
TAIMAKO DON IYALI
Yadda Za Ka Bar Aikinka a “Wurin Aiki”
Abubuwa biyar da za ka iya yi don kada aikinka ya dagula aurenka.
LABARAN SHAIDUN JEHOBAH
Sun Saka Alama Mai Kalar Algashi a Rigunansu
Me ya sa malaman wata makaranta suke ambata Shaidun Jehobah sa’ad da suke koya wa ɗalibansu game da mutanen da aka azabtar da su a sansanonin Nazi?